Yadda Zaka Samu Free Data up2 750mb A Kowani Layi Ta Hanyar Amfani Da Wayar Android Dinka
.
Barkan mu da shan ruwa fatan Allah, Ya amshi i'badun mu ameen na musan man nazo muku da sabon garabasa daga gareni na
.
Wannan hanyar da zan baku indai kaga baka samu ba toh daga gare kane domin matuqar kabi zaka samu
Dafarko ka tabbatar Android dinka da akwai Gmail Account a kanta
Sannan kanada isasshen data da zaka sauko da wannan app din daga
.
Play-Store
Saika shiga
https://get.flaim.com/3f5c468912
Bayan ya bude saika danna
Got it
zaka
ga alamar
Play_Store
Daga nan sai kaika cikin
Playsore kawai saika yi
Install na wannan app din
Bayan ka kammala Download dinsa
Saika bude sa zaka ga sunce idan kayi
Complete registered
Zasu baka ₦500 wanda zaka ciresa a Data
.
Daga nan saika saka number ka ta
MTN, 9mobile, Glo, Airtel
Click ---- Get started
Daga nan Zai bude maka inda zaka sa
Number ka saika danna
----->> Get Verification
Daga nan zasu tura maka verification codes din
Amma kasani baya zuwa day wuri domin yakan dauki 10mins ko sama da hakan
Sannan idan kaga since sun turama codes din saika tsaya a daidai wajen ka jira harsai sun turoma
Bayan codes din yazo kayi
Verified anan take
Datar ka zata shigo wayar ka
.
Ina fata zakuyi share wannan post domin wasu
0 Comments