TRAINING: Yadda zaka kirkiri
application
Mun shirya training Wanda zamu koyar da yadda ake kirkiran Android application da wayar android.
Zamu koyar da;
* yadda zaka kirkiri Application
* Yadda zaka designing na application
* Da kuma Yadda zaka sauke application din a kan wayar ka.
Zamu koyar da duka wannan kalar application din
*chat app*
*player*
downloader*
*Picture app*
*Browser*
*Calculator*
Calendar
Game application
YouTube application
Da koma yanda zaku hada application na website dinku
Dadai sauransu.
Sai ina da Computer?
A'ah ba bukatan computer da wayar ka za kayi komai.
Aina za a koyar?
Za a koyar ne a watsapp group kamar yadda muka saba.
Kyauta ne?
A'ah ba kyauta bane za a yi register #500 ga mai bukata.
Bayan kudin register akwai wani kudi da za a sake kashewa?
A'ah kyauta ne komai tun daga farko har karshe, Data ne kawai za a yi aiki dashi.
Idan kana son koya ka min magana zan baka yadda za kayi register sai na saka a group din da zamu koyar.
Mai Neman Karin bayani ya tuntube ni ta Wannan lamba
09022027470
1 Comments
Niji dadin haduwa da wannan lamarin sosai
ReplyDelete