πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜œ
Wani ne yaje wurin walima sai ya zauna layin gaba sai aka shigo da abinci🍲🍜🍝 sai aka fara rabawa daga baya kafin azo wurin shi abincin ya kareπŸ˜€☺; Sai ya tashi ya koma baya, sai aka shigo da naman kajiπŸ—πŸ– sai kuma aka fara rabawa daga gaba kafin azo wurin shi naman ya kareπŸ˜€πŸ˜ƒπŸ˜³; sai ya tashi ya koma tsakiya haushi ya kule shi, ya kwantar da kansa bisa tebur kawai sai yaji ance malam bismillah ya dago kai sai aka miko mai tsinken sakace🍟 tunaninsu harya gamaci hutawa yake. Sai ya tashi ya sharama mai rabon abincin mari yace aka gayamaka ni mayene banci abinciba banci namaba sai itace. πŸ˜‚πŸ˜œ.
_*@Abbayax*_