SANARWA! TA MUSAMMAN
.
CHIPPER CASH SUN DAWO SUNA BIYA
.
DAN ALLAH DUK WANDA YASAN YAYI REGISTER A CHIPPER CASH KUMA YAYI VERIFY AMMA BASU BIYASHI KUDINSABA TO YAJE YA DUBA SUN FARA BIYA WANDA BAIYI VERIFY BA KUMA TO GA YADDA ZAIYI
.
da yawa nasan sunyi register kuma basuga kudinsu ba Wasu kuma sunyi invite suma kuma basuga kudin da Ake cewa za'a biya ba ga duk Wanda kayi invite Wanda zaka samu 250 Naira
.
YADDA ZA'AYI KASAMU KUMA DUK WANDA KAYI REFERRAL SHIMA YASAMU SHINE
.
bayan kadauko application din kayi register Inkashiga Cikin sa,saika duba kasa daga gefan dama zakaga ==>Profile<== sai kashiga in ya bude kaje kasa kadan zakaga inda aka rubuta ==>Verified<== sai kadanna da zarar ka danna Zasu Nemi kadauki hoton I'd card to saika nemo id card ko wane irine saika dauki hoton bayan kadauka zasu nemi kadauki hoton kanka tare da hoton id card din a rike a hannunka, wato zakayi selfie ne kana rike da id card din a hannunka, idan ka dauka sai kadora kayi submit zasu yi verified naka, bayan 48hours, da zarar sunyi approve dinka zakaga sun saka maka kudin daka samu, to wanda kayi Register da kuma wanda kayi invite, shikkenan sai kaje ka cire kudinka, to ta bank kokuma ta recharge card.
.
WANDA BASHIDA APPLICATION DIN
Zai iya download anan
https://chipper.cash/invite/YHEQA
.
GA WANDA BASUYI REGISTER BA SAIKU DUBA DARASIN
SABUWAR HANYAR DA ZAKA SAMU KYAUTAR KUDI SAMA DA DUBU BIYAR 5,000 AKOWACE RANA
.
wata sabuwar manhaja ce tafito mai suna chipper cash wannan garabasa Zata baka damar samun 250 Naira ga duk Mutum Daya Inka Gayyato yayi download na wannan application din haka Shima idan yayi download zai samu 250 Naira kyauta
.
Yadda zaka tara kudi masu yawa shine kayi download na application din anan
https://chipper.cash/invite/YHEQA
.


Bayan kayi download zasu nemi kasa number wayarka inkasa zasu tura ma OTP code zuwa Cikin layin zakaga Number guda shida a Cikin Message din sai kadauke su zasu nuna ma wani dan akwati da zaka sa su Inka sasu zasu ce kasa sunan ka inkasa zasu ce kazabi number sirri wato password sai kazaba amma karka jera number iri daya wato missali kar kasa 1111 anaso kadan sirka su anfiso kayi combination missali 8908.
Bayan kayi zakaga skip sai kaddana take zakaga 250 Naira Wanda itama take zaka iya cireta a kati ko kuma zuwa bank naka
.
YADDA ZA'AY KACI GABA DA SAMU KUDI
.
Inkashiga Cikin application din a kasa zaka Invite sai kadanna bayan kadanna zai nuna maka zakai share link.
Duk Wanda yayi download kanada 250 Naira.https://www.blogger.com/blogger.g?blogID=220988003247072254#allposts